112.Sincerity

  1. Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci
  2. Allah wanda ake nufin Sa da buƙata
  3. Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba
  4. Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi